[ { "title": "Ka rufe duniya da ruwa kamar sutura", "body": "A nan an kwatanta ruwa da rufe duniya yadda babban sutura na iya rufe wani abu gabaki daya. AT: \"Ka rufe duniya da ruwa gabaki daya\" (Dubi: figs_simile) " }, { "title": "Tsautawarka nasa ruwaye ... suka gudu", "body": "WaÉ—annan jimla biyu na da ma'ana kuma na amfanu tarento jadada yadda Allah yana magana da ruwaye tafi daga nan. (Dubi: figs_parallelism) " }, { "title": "janye", "body": "\"ritaya\" ko \"koma baya\"" }, { "title": "suka gudu", "body": "A nan marubucin zabura yana magana game da ruwaye da ke janye sai ka ce suna gudu ne kamar daba bayan jin muryan Yahweh. Kalma \"gudu\" na nufi a yi gudu daga nan da sauri. AT: \"ruga daga nan\" (UDB) (Dubi: figs_personification)" } ]