[ { "title": "sararin sammai, wanda yatsunka suka yi", "body": "Yatsun Allah suna wakiltarsa. AT: \"sammai waɗanda kuka yi\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "Mene ne mahimmancin 'yan adam har da kake tunawa da su", "body": "An bayyana waɗannan maganganun a cikin hanyar tambaya don ƙara ƙarfafawa. AT: \"Abin mamaki ne cewa kuna tunanin mutane kuma kuna damuwa da su!\" (Duba: figs_rquestion)" } ]