[ { "title": "Kariyata tana zuwa daga Allah", "body": "Kalmar nan “garkuwa” tana wakiltar kariyar Allah. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Allah wanda ya ke jin haushi a kowacce rana", "body": "Wanda Allah yake fushi da shi za a iya bayyana shi a sarari. AT: \"Allah wanda\nyake fushi da mugaye kowace rana\" (Duba: figs_explicit)" } ]