[ { "title": "ka 'yantar da ni", "body": "\"nuna musu cewa banyi laifi ba\"" }, { "title": "ka tabbatar da adalan mutane", "body": "\"sa mutanen kirki su zama masu ƙarfi\" ko \"sa mutanen kirki su sami ci gaba\"" }, { "title": "kai kake gwada zukata da tunane-tunane", "body": "Zukata da tunani suna wakiltar sha'awar mutane da tunaninsu. AT: \"ku da kuka\nsan tunaninmu na ciki\" (Duba: figs_metonymy)" } ]