[ { "title": "leɓunana zasu yabe ka", "body": "A nan “leɓunana” suna wakiltar dukkan mutumin. AT: \"Zan yabe ku\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "a cikin sunanka zan tada hannuwana", "body": "Anan \"da sunanka\" yana nufin \"a gare ku.\" AT: \"Zan yi muku sujada kuma zan yi\naddu'a gare ku\" (Duba: figs_metonymy)" } ]