[ { "title": "Ka dube ni ka kuma amsa mani", "body": "\"Ka ba ni hankalin ka ka saurare ni\"" }, { "title": "Ka bani haske ga idanuwana", "body": "Wannan hanya ce ta neman ƙarfi. AT: \"Ka sake ƙarfafa ni\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "ko in yi barcin mutuwa", "body": "Yin “barci cikin mutuwa” na nufin mutuwa. (Duba: figs_euphemism)" } ]