[ { "title": "Da ma jinƙan Ubangiji Allahnmu ya zama namu", "body": "Wannan suna mai zuzzu'rfar ma'ana \"jinƙa\" ana iya bayyana ta kamar \"yin kirki.\" AT: Da ma Ubangiji Allahnmu ya yi mana kirki\" (Dubi: figs_abstractnouns)" }, { "title": "wadata aikin hannuwanmu", "body": "Anan \"hannayen\" na wakiltar dukkan mutum. AT: \"ka sa mu mu zama da nasara\" (UDB) (Dubi: figs_synecdoche)." } ]