[ { "title": "Muhummin Bayani:", "body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin \nHebraniyawa. (Dubi: writing_poetry and figs_parallelism)" }, { "title": "Addu'an Musa... Ubangiji kai ne mafakarmu... a dukkan tsararraki.", "body": "\"Wannan shine addu'a da Musa ya rubuto\"... Allah yana kare mutanensa faɗaɗɗece ne sai ka ce Allah shine dama mafaka ko rumfa. AT: \"Ubangiji kai ne kamar mafakar gare mu\" (Dubi: figs_metaphor)... \"kullum\" (UDB) " }, { "title": "Kafin a kafa duwatsu", "body": "Wannan za a iya bayanata cikin kafa aiki.AT: \"Kafin ka kafa duwatsu\" (Dubi: figs_activepassive)" }, { "title": "Kafa ... Duniya ... har abada abadin", "body": "\"halicci\" ko \"siffa\" ... Wannan misalin duk abun da ke cikin duniya .. Wannan magana ta bayana dukan lokaci da ta wuce, yanzu, da nan gaba." } ]