[ { "title": "tafiya", "body": "rayuwa, zama" }, { "title": "tsakiyar hatsari", "body": "Kasancewa cikin hatsari ana magana ne kamar kasancewa cikin wuri da za'a iya gani. (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "zaka miƙa hannunka gãba da hushin maƙiyana", "body": "An yi magana game da Allah sai ka ce zaya buga maƙiyan da hannunsa. (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": " hushin maƙiyana", "body": "An yi magana game da fushi sai ka ce ita wani abu ne a maimakon motsin zuciya. AT: \"maƙiyana, wanda suke fushi\" (Dubi: figs_abstractnouns)" }, { "title": "hannuwanka suka yi", "body": "An yi magana game da Allah sai ka ce yana yin amfani ta jiki da hannuwan don halitta. AT: \"kai ka halitta\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]