[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Zan yi maka godiya da dukkan zuciyata", "body": "Zuciya anan na gabatad da motsin zuciyarmu. Yin wani abu da gaske ko gaba daya an yi magana akan kamar yin ta tare da dukkan zuciyar mutum. AT: \"Zan yi godiya gare ka da gaske\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "a gaban alloli", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Duk da haka daga gumakan karya da sun wanzu\" ko 2) \"gaban taron na sama,\" wanda yana nufi \"cikin sani malaikun cikin sama.\"" }, { "title": "Zan rusuna ", "body": "rusunawa a ƙasa alamar ce na aiki wanda ke gabatad da sujada da ban girma. AT: \"Zan yi maka sujada\" (Dubi: translate_symaction)" }, { "title": "maganarka", "body": "Wannan na nufin da abin da Allah ya faɗa. AT: \"Abin da ka faɗa\" ko \"dokokinka da alkawuranka\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]