[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "A bakin kogunan Babila", "body": "\"Gaba ga daya daga cikin kogunan dake kusa da Babila\"" }, { "title": "Muka zauna ... kuka ... muka tuna ... Muka rataye ", "body": "Marubucin bai haɗa da masu karatu ba. (Dubi: figs_exclusive)" }, { "title": "akan itatuwa", "body": "Itatuwan ba ta yin girma cikin Isra'ila. \"Itatuwa\" zai yiwu anan ta tsaya domin dukkan itatuwa cikin Babila. AT: \"Akan itatuwa cikin Babila\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]