[ { "title": "Ya ba mu ƙasarsu abin gãdo", "body": "Kyautar Allah na ƙasa zuwa ga Isra'ilawa an yi magana akan sai ka ce sune gãdo daga baba zuwa ga ɗa. AT: \"Ya ba mu ƙasarsu don mallaka har abada\" ko \"Ya ba mu ƙasar su ta zama namu har abada\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "Sunanka", "body": "Sunansa anan na gabatad da shahararsa ko yin suna. AT: \"Sunanka\" ko \"Yin sunanka\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]