[ { "title": "fito da iska daga rumbunsa", "body": "Rumbun wuri ne inda ana ajiye abubuwa domin amfani nan gaba. Wannan hasashe na nuna ikon Allah don kula da iska. AT: \"Haddasa iska ta hura ta wurin ikonsa\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]