[ { "title": "gama yana da ƙyau a yi haka", "body": "\"saboda mun samu daɗi daga yi yabon sunansa\"" }, { "title": "Yahweh ya zaɓi Yakubu", "body": "\"Yakubu\" anan na nufin da zuriyarsa, mutanen Isra'ila. AT: \"Yahweh ya zaɓi zuriyar Yakubu\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "Isra'ila abin mallakarsa", "body": "Farkon jumla za'a iya bayyana ta a fili. AT: \"ya zaɓi Isra'ila su zama mallakarsa\" (Dubi: figs_ellipsis)" } ]