[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Ku yabi sunan Yahweh", "body": "Sunan Yahweh na gabatad da shi. \"Ku yabi Yahweh\" ko \"Ku yabi shi\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "ku da kuke tsayawa a cikin haikalinsa", "body": "Wannan na gabatad da yi wa Yahweh hidima cikin haikalinsa. (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "Yahweh ... Allahnmu", "body": "Ka tabbata cewa mutane na iya fahimta cewa jimla \"Allahnmu\" na nufin da Yahweh." } ]