[ { "title": "na tsaida kuma na tausar da raina", "body": "Rai na gabatad da mutum ko motsin zuciyarsa. Kasancewa kwantad da hankali da kuma zaman lafiya an yi magana game da yana sa rai wani har yanzu da shiru. AT: \"Ina kwantad da hankali da zaman lafiya\" (Dubi: figs_metonymy and figs_metaphor)" }, { "title": "raina a ciki na ", "body": "Rai na gabatad da mutum ko motsin zuciyarsa. AT: \"Ni\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": " ɗan da aka yaye tare da mahaifiyarsa", "body": "Marubucin zabura yana magana game da kansa kasancewa wadatacce da yin hutu sai ka ce yana nan karami yaro ba ya bukatar nono daga mahaifiyarsa. AT: \"wadatacce kamar karami yaro da ba ya kuka domin nono amma yana hutu cikin hannu mahaifiyarsa\" ko \"wadatacce da yin hutu\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]