[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Cikin wannan sashi, marubuci ya yi magana kai tsaye zuwa ga birnin Yerusalem, sai ka ce birnin mutum ne wanda zai ji mu. (Dubi: figs_apostrophe da figs_personification)" }, { "title": "albarkacin", "body": "\"Domin ƙyau-kasancewa\"" }, { "title": "Bari salama ta kasance a cikin ki", "body": "\"Na yi addu'a cewa mutane cikinka zasu zauna cikin salama\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "zan biɗi alheri game da ke", "body": "Suna mai zuzzurffar ma'ana \"alheri\" za'a iya bayyana ta kamar yadda a wani mataki. AT: \"armarin cewa mutane suna bi da kai da ƙyau\" (Dubi: figs_abstractnouns)" } ]