[ { "title": "Yahweh shi ne inuwa a hannun damanka", "body": "Anan \"inuwa\" na nufin da kariya. AT: \"Allah yana a gefena don ya kare ni daga abubuwa da zai raunata ka\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "a hannun damanka", "body": "Anan wannan bayyani na nufi da zama a gefen ko kusa da marubucin." }, { "title": "Rana ba zata cutar da kai ba da rana, ko kuma wata da daddare", "body": "Sharuddan mai banbancewa \"rana\" da \"dare\" na nufi da waɗannan matuka da kowane abu a tsakanin. AT: \"Allah yana kare ka daga abubuwa dukkan lokatai\" (Dubi: figs_merism)" }, { "title": "ko kuma wata da daddare", "body": "Tana nuna cewa \"ba zai cuce ka ba\" an nuna ta anan. Cikakkeyar ma'ana wannan bayyani mai yiwuwa a mai da ita mai sauƙin ganewa. AT: \"ko kuma wata da zai cuce ka da dare\" (Dubi: figs_ellipsis)" } ]