[ { "title": "KAPH", "body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma sha ɗaya. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 81-88 ta fara da wannan harafi." }, { "title": "Na sa zuciya cikin maganarka", "body": "Anan \"magana\" na gabatad da abin da Allah ya ce. AT: \"Ina amincewa dõgara da abin da ya ce\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "Idanuna na jiran ganin alƙawarinka", "body": "Anan \"idanu\" na gabatad da cikakke mutum. AT: \"Na jira sosai domin ka yi abin da ka alƙawarta zaka yi\" (Dubi: figs_synecdoche)" } ]