[ { "title": "Bari masu girmankai su sha kunya", "body": "Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom mai kuzari. AT: \"Ka sa masu girmankai su kunyata\" ko \"Sa masu girmankai su sha kunya\" (Dubi: figs_activepassive) " }, { "title": "masu girmankai ", "body": "Wannan siffa mara muhimmanci ana iya bayyana ta kamar ita siffa ne. AT: \"mutane masu girmankai\" ko \"waÉ—anda suna da girmankai\" (Dubi: figs_nominaladj)" } ]