[ { "title": "RESH", "body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na ashirin. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 153-160 ta fara da wannan harafi." }, { "title": "Ka dubi ƙunci na", "body": "Marubucin zabura ya yi magana game da ƙunci sai ka ce ita wani abu ne da mutane zasu iya gani. AT: \"Ka dubi yadda ina shan wahala\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "Ka tsaya mani", "body": "\"Ka kare ni daga masu dora mani laifi\"" }, { "title": "ka riƙe ni", "body": "\"Ka kare rai na\" ko \"ka ba ni rai\"" } ]