[ { "title": "Bari fuskarka ta haskaka a kan bawanka", "body": "MArubuci na magana game da Yahweh yana addashin abun alfarma zuwa gare shi sai ka ce fuskan Yahweh ya haskaka akan sa. AT: \"Yin abun alfarma zuwa ga bawanka\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "Ƙoramun hawaye", "body": "Marubuci ya yi magana game da hawayensa masu yawa sai ka ce sune ƙoramun ruwaye. AT: \"hawaye masu yawa\"(Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": " lura da shari'arka", "body": "\"biyayya da shari'arka\"" } ]