[ { "title": "Ka tallafe ni", "body": "\"Ka taimake ni\" ko \"Ka ƙarfafa ni\"" }, { "title": "waɗancan mutanen masu yaudara ne kuma ba abin dogara ba ne", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"waɗancan mutane suna da karya kuma babu wanda zai dogara da su\" ko 2) \"waɗancan mutane suna yin shiri yaudara amma zasu gaza\"" } ]