[ { "title": "ina ma zan Ι—ore", "body": "Marubuci ya yi magana game da kasancewa kafu cikin dokokin sai ka ce ba wanda zai sa shi ya motsawa ta jiki. (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "lura da farillanka", "body": "\"cikin yin biyayya da farillanka\"" }, { "title": "ba za a kunyata ni ba", "body": "Marubucin bai so ya kunyata ba sa'ad da yana a gaban Allah." }, { "title": "dukkan dokokinka", "body": "\"dukkan abin da ka umarce mu\"" } ]