[ { "title": "Bari gidan Haruna su ce", "body": "Anan kalma \"gida\" na gabatad da iyali da zuriyar mutum. Wannan jimla na nufin da firistoci, wanda sune zuriyar Haruna. AT: \"Bari zuriyar Haruna su ce\" ko \"Bari firistocin su ce\" (Dubi: da figs_metonymy)" }, { "title": "Alƙawarin amincinsa ya dawwama har abada", "body": "\"Ya kaunace mu da aminci har abada.\" Dubi yadda ka fassara wannan a 118:1." }, { "title": "amintattun masu bin Yahweh", "body": "\"masu tsoron Yahweh\" ko \"masu bautan Yahweh\"" } ]