[ { "title": "Bari ku yi albarka ta wurin Yahweh, wanda yayi sama da duniya", "body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Bari Yahweh, wanda ya yi samma da duniya, albarkaceka\" (Dubi: figs_activepassive)" }, { "title": "duniya ya bayar ga 'yan adam", "body": "Wannan bai nuna cewa duniya ba na Yahweh ba, amma cewa ya ba duniya wa 'yan adam a bakin wurin mazauni." } ]