[ { "title": "Isra'ila, ku dogara ga Yahweh", "body": "Kalma nan \"Isra'ila\" na gabatad da mutane na Isra'ila. AT: \"Mutane Isra'ila, ku dogara ga Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "taimakonku da garkuwarku", "body": "Marubucin yana magana game da \nYahweh sai ka ce shi garkuwar ne saboda ya tsare mutanensa kamar yadda garkuwar zai tsare su daga cũta. AT: \"wanda ya taimake ka da tsare ka\" (Dibi: figs_metaphor)" }, { "title": "Gidan Haruna", "body": "Anan kalman \"gida\" na gabatad da iyali ko zuriya. Wannan jimla na nufin da firistocin wanda sune zuriyar Haruna. AT: \"Zuriyar \nHaruna\" ko \"firistoci\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]