[ { "title": "Ya juya dutse ya zama tafkin ruwa, dutse mai ƙarfi zuwa maɓulɓular ruwa", "body": "Waɗannan jimla biyu suna nan a layi daya. Marubuci yana bayyana Yahweh yana sa ruwa ta gudu daga dutse sai ka ce ya juya dutse zuwa ruwa. (Dubi: figs_parallelism da figs_metaphor)" }, { "title": "dutse mai ƙarfi zuwa maɓulɓular ruwa", "body": "Fi'ilin mai yiwuwa ana iya kawota daga jimla da ta rigaya. AT: \"Ya uya dutse mai ƙarfi zuwa maɓulɓular ruwa\" (Dubi: figs_ellipsis)\n\n" } ]