[ { "title": "Domin alƙawarin amincinka mai girma ... amincin ka kuma ya kai sararin sama", "body": "Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana iri daya. Suna kwatanta girman alƙawarin amincin da gaskiyan Yahweh da grman sawo yadda sammai suna bisan duniya. AT: \"alƙawarin amincinka da gaskiyanka suna da girma fiye da nisa sakanin sama da duniya\" (Dubi: figs_parallelism and figs_metaphor)" } ]