[ { "title": "Su", "body": "Kalma \"Su\" na nufin da mutane wanda suna jin yunwa wanda Yahweh ya zaunar a cikin ƙasar. Wannan magana na bayyana yadda suna nan kafin Yahweh ya zaunar da su cikin ƙasar." }, { "title": "Suka ragu ... ƙasƙantar dasu", "body": "\"ya zama 'yan kaɗan cikin lamba\" ... Wannan na nufi suwa ga zama ci mutumci. AT: \"ci mutuci\" (Dubi: figs_idiom)" }, { "title": "Ya zubo raini bisa ", "body": "Anan Dauda ya yi magana da Yahweh yana nuna raini don shugabanni sai ka ce raini ruwa ne da ya zubo bisansu. AT: \"na nuna raini domin\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "shugabannin", "body": "\"masu girma.\" Wannan na nufin da shugabanni wanda suke ƙuntata mutane. AT: \"shugabannin wanda ke ƙuntata su\" (Dubi: figs_explicit)" } ]