[ { "title": "Daga nan suka yi kira ga Yahweh cikin damuwarsu", "body": "Tana nuna cewa suna yi addu'a ga Yahweh domin zaya taimake su. Dubi yadda ka fassara wannan a 107:4. AT: \"Sa'an nan suka yi addu'a ga Yahweh don ya taimake su a cikin damuwarsu\" (Dubi: figs_explicit) " }, { "title": "Ya tausar da guguwar", "body": "\"Ya yi iskar ta tsaya\"" }, { "title": "raƙuman suka yi tsit", "body": "Wannan ana iya bayyana cikin fom na aiki. AT: \"ya yi raƙuman ruwa su yi tsit\" (Dubi: figs_activepassive) " }, { "title": "ya kuma kawo su ... suke so su sauka", "body": "\"ya jagorace su\" ... \"zuwa ga tashar jiragen ruwa inda suke so su tafi\"" } ]