[ { "title": "Sun yi wawanci a cikin hanyoyinsu na tawaye ", "body": "\"Sun yi wawanci a cikin hanyoyi da suka yi wa Yahweh tawaye\"" }, { "title": "kuma ƙuntata", "body": "\"kuma suka sha wahala.\" Musamman an ƙuntata su ta zama da ciwo. AT: \"kuma sun zama da ciwo\" (Dubi: figs_explicit) " }, { "title": "suka kuma zo kusa da ƙofofin mutuwa", "body": "Anan yanayin \"mutuwa\" an bayyana shi kamar yadda wuri yake, \"ƙofofin mutuwa\" AT: \"kusa su mutu\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "Daga nan suka yi kira ga Yahweh a cikin damuwarsu", "body": "Tana nuna cewa suna yin addu'a ga Yahweh don zaya taimake su. Dubi yadda ka fassara wannan a 107:4. AT: \"Sa'an nan suka yi addu'a ga Yahweh don ya taimake su a cikin damuwarsu\" (Dubi: figs_explicit)" } ]