[ { "title": "Muhimmin Bayyani: ", "body": "Anan 106:48 ya fi karshen wannan zabura. Ta zama rufen bayyani domin dukkan litafin 4 na Zaburan, wanda tana farawa dafa Zabura 90 ta kuma kare da Zabura 106." }, { "title": "Bari Yahweh, Allah na Isra'ila, ya sami yabo", "body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Bari mutane su yabi Yahweh Allahn Isra'ila\" (Dubi: figs_activepassive)" }, { "title": "ga sunan ka mai tsarki", "body": "Anan an kira Yahweh da \"tsarki sunansa.\" AT: \"gare ka\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "daga matuƙa zuwa matuƙa", "body": "Wannan na nufin matuka biyu da kuma ma'ana domin dukkan lokaci. Dubi yadda ka fassara wannan a 41:13. AT: \"domin dukkan abada abadin\" (Dubi: figs_merism)" } ]