[ { "title": "Daga nan Fenihas ya tashi ya kai ɗauki", "body": "Fenihas ya sa baki a tsakanin mutane, hukunta su domin zunubinsu. Ana iya mai da wannan da sauƙin ganewa. AT: \"Daga nan Fenihas ya tashi ya sa baki a tsakanin mutanen saboda zunubinsu\" (Dubi: figs_explicit)" }, { "title": "Aka lissafa masa shi a matsayin aikin adalci", "body": "Ana iya bayyana wannan cikin fom na aiki. AT: \"Mutane suka sanya masa shi a matsayin aikin adalci\" (Dubi: figs_activepassive)" } ]