[ { "title": "ɗaga hannunsa", "body": "Kalman \"sa\" na nufin da Yahweh. Har ila yau, ta na al'ada ne a ɗaga hannu sa'ad da za'a yi rantsuwa." }, { "title": "ya warwatsa zuriyarsu ... cikin bãƙin ƙasashe", "body": "Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana daya mafin muhimminci kuma suna amfani tare domin jadadawa. AT: \"kuma cewa zaya sa zuriyar su su zauna cikin bãƙin ƙasashe\" (Dubi: figs_parallelism)" }, { "title": "warwatsa", "body": "Wannan na nufin da a watsa ko a baza wani abu a waje." } ]