[ { "title": "‌Ƙasa ta buɗe ta haɗiye", "body": "Anan yadda ƙasa ta duɗe kuma ta binne mutanen an kwatanta ta ce da yadda halita ya kan haɗiye wani abu. AT: \"Duniya ta buɗe kuma ta binne\" (Dubi: figs_personification) " }, { "title": "Datan ... Abiram", "body": "Waɗannan sune ma'aikacin waɗanda sun yi tawaye da Musa. (Dubi: translate_names)" }, { "title": "ta kuma rufe mabiyan Abiram", "body": "Mabiyan Abiram su ma an binne su sa'ad da duniya ta buɗe kuma ta binne Datan. AT: \"ta kuma rufe mabiyan Abiram\" ko \"ta kuma binne mabiyan Abiram\" (Dubi: figs_ellipsis)" }, { "title": "Wuta ta ɓarke a tsakaninsu; wutar ta cinye mãsu mugunta", "body": "Waɗannan jimla biyu suna nufin abu daya kuma an rubuta su tare don a jadada yadda miyagun mutane da an kashe ta wurin wuta. (Dubi: figs_parallelism)" } ]