[ { "title": "ganima", "body": "Wannan shine daba da ke abinni ne ga wani daba." }, { "title": "domin neman abincinsu daga wurin Allah", "body": "\"amma su kan dogara ga Allah domin tanadi abinsu\"" }, { "title": "ritaya", "body": "\"koma baya\" ko \"tafi daga nan\"" }, { "title": "kogunan", "body": "gidajen na waÉ—ansu dabbobi masu shayarwa " } ]