[ { "title": "Ya shayar da duwatsu daga ruwansa ya kafa kursiyinsa a sammai", "body": "Wannan na nufi cewa Allah yana sa ta ta yi ruwan sama. An kwatanta ruwayen kamar suna zaune cikin shirayin a cikin sama. AT: \"Ya shayar da duwatsu ta wurin sa ruwan sama ta faɗi daga sama\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "'ya'yan aikinsa", "body": "\"kyau abubuwa masu yawa da ya halita\" (UDB)" }, { "title": "tsire-tsire domin mutum ya nome", "body": "Kalmomin wanda aka rasa zai yiwu a kara su. AT: \"kuma ya yi tsire=tsire domin mutum ya nome\" (Dubi: figs_ellipsis)" } ]