[ { "title": "ƙuntata wa al'umma", "body": "Anan kalman (wato metonym) \"al'umma\" yana nufin da mutane na al'umman. AT: \"ƙuntata wa mutane na al'umman\" (Dubi: figs_metonymy) " }, { "title": "Sun buge", "body": "Marubuci zabura ya yi magana game da mutane masu iko suna mugun zalunta mutane marasa iko sai ka ce suna hudamah su ko karya su gutsuri-gutsuri. AT: \"Sun cũtar dasu kwarai.\" Dubi yadda \"karya gutsuri-gutsuri\" an fassara ta a 72:4. (Dubi: figs_metaphor) " }, { "title": "gwauruwa ... marayu", "body": "\"mata wanda mazan sun mutu\" ... \"yara da babu ubanninsu\"" }, { "title": "Allah na Yakubu bai kula da abin ba", "body": "\"Allah na Isra'ila ba ya gani abinda muna yi\"" } ]