[ { "title": "Saboda ya sadaukar da kansa gare ni ... Zan kasance tare da shi a cikin masifa", "body": "\"Saboda ya na kauna ta\" ... Wannan a na iya mai da a bayyane. AT: \"Zan kasance da shi sa'ad da ya na cikin masifa\" (Dubi: figs_explicit)" }, { "title": "Zan ƙosar da shi da tsawon rai", "body": "Marubucin zabura ya yi magana game da rai sai ka ce wani abu ne da wani zai iya ci. AT: \"Zan bar shi ya rayu da tsawon kuma da rai mai farin ciki\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "kuma nuna masa cetona", "body": "\"kuma zan nuna masa cetona.\" Marubucin zabura ya yi magana game da aikin da Allah ke yi don ceto mutane sai ka ce abu ce ta jiki. AT: \"Zan cece shi domin ya san ni ne wanda na cece shi\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]