[ { "title": "Zaka duba ne kawai kaga ... hukuncin da za'a yiwa miyagu", "body": "\"Kai da kanka ba zaka sha wahala ba, amma za ka kalla ka mai da hankali, kuma za ka gani\" ... \"yadda Allah ke hukunta miyagu\" (Dubi: figs_abstractnouns)" }, { "title": "Yahweh ne mafakata", "body": "\"Yahweh shine wanda na kan je sa'ad da ina bukata wani da zai kare ni\" (Dubi: figs_abstractnouns)" }, { "title": "Kuma ka maida MaÉ—aukaki mafakarka", "body": "\"Ya kamata ka maida MaÉ—aukaki mafakarka kuma.\" Marubucin zabura ya tsaya da magana da Allah kuma yana magana da mai karatu. " } ]