[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Mutum da ya rera wannan waka ya cigaba sa bayyana mutum wanda yana girmama Yahweh." }, { "title": "Zuciyar sa lif", "body": "\"Zuciyarsa an yi goyon baya.\" Anan kalman \"zuciya\" na nufin da mutum. Zai yiwu ma;anan su ne 1) \"Ya na nan da salama\" ko 2) Ya na da tabbaci\" (Dubi: figs_synecdoche)" }, { "title": " adalcinsa ya dawwama har abada", "body": "\"ayyukansa na adalci zai dawama har abada.\" Dubi yadda ka fassara wannan cikin 112:3." }, { "title": " za a ɗaukaka shi da girmamawa", "body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Yahweh zai ɗaukaka shi ta wuri ba shi girma\" (Dubi: figs_activepassive) " } ]