[ { "title": "Ya cece su daga hannun ... ya kuma ƙwato su daga hannun", "body": "Waɗannan jimla biyu na nufi abu daya mafi muhimminci kuma suna da amfani tare don jadada cewa Yahweh ya cece su daga maƙiyansu. (Dubi: figs_parallelism)" }, { "title": "hannun waɗanda suka ", "body": "Anan \"hanu\" na nufin iko ko kula da. AT: \"Ikon waɗanda suka ƙi su\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "rufe magaftansu", "body": "Wannan shine hanyar magana da ladabi game da suke nitsewa a cikin ruwa. AT: \"nutsad da abokan gabansu\" (Dubi: figs_euphemism)" }, { "title": "Daga nan suka gaskata maganganunsa", "body": "Anan kalma \"su\" na nufin da magabatansu\" kuma kalman \"sa\" na nufin da \"Yahweh\". " } ]