[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Waƙar takawa sama", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1." }, { "title": "ka tashi da wuri, ka dawo gida da latti", "body": "Mutum wanda yake aikin ƙwarai sau da yawa ya kan tashi da wuri da safe kuma ya koma gida da latti da dare." }, { "title": "ci gurasar aiki tuƙuru", "body": "Wannan shine salon zance. Gurasar sau da yawa na gabatad da abinci da mutum ke bukata kowace rana domin ya rayu. AT: \"yi alki tuƙuru domin bukatun ka na yau da kullum\" (Dubi: figs_idiom da figs_metonymy)" } ]