[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Mutum da ya rera wannan waka ya cigaba sa bayyana mutum wanda yana girmama Yahweh." }, { "title": "Dukiya da arziki suna cikin gidansa", "body": "Anan kalma \"gida\" na nuna da iyali. Kalmomin \"dukiya\" da \"arziki\" mafi muhimmin ci na nufi abu daya kuma na nuna yalwan dukiya. AT: \"Iyalinsa masu arziki ne sosai\" (Dubi: figs_metonymy da figs_doublet)" }, { "title": "Haske yana haskaka wa cikin duhu domin taliki mai tsoron Allah", "body": "Marubuci na magana game da albarkar Allah ga mutum mai tsoron Allall cikin lokaci mai wuya sai ka ce shi ne hasken da ke haskakawa cikin duhu. AT: \"Albarkun da mutum da ke tsoron Allah na karba daga Allah kamar haske wanda ke haskakawa cikin duhu\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "bayar da rancen kuɗi", "body": "Fahimcin bayyani nan za a iya yi ta da saukin ganewa. AT: \"bayar da rancen kuɗinsa ga sauran mutane.\" (Dubi: figs_ellipsis) " } ]