[ { "title": "zartar da hukunci", "body": "\"yana bada hukunci.\" Cikakken sunan \"hukunci\" za'a iya bayyana shi azaman aiki. AT: \"yana hukunci\" (Duba: figs_abstractnouns)" }, { "title": "Har yaushe zaka yi hukuncin rashin gaskiya ka nuna kana goyon bayan masu mugunta?", "body": "Yahweh yana amfani da tambaya don tsauta wa allolin don bai hukunta mutane da adalci ba. (Duba: figs_rquestion)" } ]