[ { "title": "Mahaɗin Zance:", "body": "Marubucin zabura na rubutawa game da Isra'ila." }, { "title": "sabili da su", "body": "\"sabili da kan su.\" Wannan na nufi da Isra'ila." }, { "title": "Kada ku taɓa shafaffuna", "body": "Anan \"taɓa\" na nufin lahani, tana nan karin azama ce Yahweh ya yi amfani ya kara ƙarfafa gargaɗinsa da ba zai yi wa mutanensa lahani ba. AT: \"Kada ku yi wa mutane da na shafe lahani ba\" (Dubi: figs_hyperbole) " } ]