[ { "title": "Ka haskaka da sheƙi kuma ka bayyana ɗaukakarka", "body": "Jumla ta biyu tana ƙarfafa jimla ta farko a cikin cewa ɗaukakar Yahweh tana da alaƙa da\nYahweh yana haske. (Duba: figs_doublet)" }, { "title": "Masu ƙarfin zuciya an washe su", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Mutanenku sun kashe jaruman\nsojoji na abokan gaba sannan kuma suka kwashe dukiyoyinsu\" (Duba: figs_activepassive)" } ]