[ { "title": "Ya Allah, don me ka yashe mu har abada?", "body": "Ana iya fassara wannan azaman bayani. \"naku har abada\" AT: \"Allah, ba mu yi wani laifi ba, amma ka ƙi mu har abada!\" (Duba: figa_rquestion)" }, { "title": "Don me fushin ka yayi ƙuna a kan tumakin makiyayarka?", "body": "Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: \"Mu ne waɗanda kuka yi alƙawarin\nkulawa da su, kuma ba mu yi laifin komai ba, amma yanzu kuna fushi da mu!\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "tumakin makiyayarka", "body": "Asaf yayi magana game da mutanen Isra'ila kamar tumaki. AT: \"akan Isra'ila,\nwaɗancan kamar tumakin da kuka ke kiwon su a wurin kiwo\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "zama abin gãdonka", "body": "\"naku har abada\"" } ]