[ { "title": "sunan Allah", "body": "Anan “suna” yana nufin Allah da kansa. AT: \"Allah\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "fiye da sã da bijimi mai ƙahonni da kofatai", "body": "Wannan jimlar ta banbance cikakkun bijimai da sauran kananan shanu. AT:\n\"bijimin da ya cika girma da ƙaho da kofato\" (Duba: figs_distinguish)" } ]